Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 29 - يُوسُف - Page - Juz 12
﴿يُوسُفُ أَعۡرِضۡ عَنۡ هَٰذَاۚ وَٱسۡتَغۡفِرِي لِذَنۢبِكِۖ إِنَّكِ كُنتِ مِنَ ٱلۡخَاطِـِٔينَ ﴾
[يُوسُف: 29]
﴿يوسف أعرض عن هذا واستغفري لذنبك إنك كنت من الخاطئين﴾ [يُوسُف: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Yusufu! Ka kau da kai daga wannan. Kuma ki nemi gafara* domin laifinki. Lalle ne ke, kin kasance daga masu kuskure |
Abubakar Mahmoud Gumi Yusufu! Ka kau da kai daga wannan. Kuma ki nemi gafara domin laifinki. Lalle ne ke, kin kasance daga masu kuskure |
Abubakar Mahmoud Gumi Yusufu! Ka kau da kai daga wannan. Kuma ki nẽmi gãfara dõmin laifinki. Lalle ne ke, kin kasance daga mãsu kuskure |