Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 30 - يُوسُف - Page - Juz 12
﴿۞ وَقَالَ نِسۡوَةٞ فِي ٱلۡمَدِينَةِ ٱمۡرَأَتُ ٱلۡعَزِيزِ تُرَٰوِدُ فَتَىٰهَا عَن نَّفۡسِهِۦۖ قَدۡ شَغَفَهَا حُبًّاۖ إِنَّا لَنَرَىٰهَا فِي ضَلَٰلٖ مُّبِينٖ ﴾
[يُوسُف: 30]
﴿وقال نسوة في المدينة امرأة العزيز تراود فتاها عن نفسه قد شغفها﴾ [يُوسُف: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗansu mata* a cikin Birnin suka ce: "Matar Aziz tana neman hadiminta daga kansa! Haƙiƙa, ya rufe zuciyarta da so. Lalle ne mu, Muna ganin taa cikin ɓata bayyananna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗansu mata a cikin Birnin suka ce: "Matar Aziz tana neman hadiminta daga kansa! Haƙiƙa, ya rufe zuciyarta da so. Lalle ne mu, Muna ganin taa cikin ɓata bayyananna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗansu mãtã a cikin Birnin suka ce: "Matar Azĩz tanã nẽman hãdiminta daga kansa! Haƙĩƙa, yã rufe zũciyarta da so. Lalle ne mũ, Munã ganin taa cikin ɓata bayyanãnna |