Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 33 - يُوسُف - Page - Juz 12
﴿قَالَ رَبِّ ٱلسِّجۡنُ أَحَبُّ إِلَيَّ مِمَّا يَدۡعُونَنِيٓ إِلَيۡهِۖ وَإِلَّا تَصۡرِفۡ عَنِّي كَيۡدَهُنَّ أَصۡبُ إِلَيۡهِنَّ وَأَكُن مِّنَ ٱلۡجَٰهِلِينَ ﴾
[يُوسُف: 33]
﴿قال رب السجن أحب إلي مما يدعونني إليه وإلا تصرف عني كيدهن﴾ [يُوسُف: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ya Ubangijina! Kurkuku ne mafi soyuwa a gare ni daga abin da suke kira na zuwa gare shi. Kuma idan ba Ka karkatar da kaidinsu daga gare ni ba, zan karkata zuwa gare su, kuma in kasance daga jahilai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya Ubangijina! Kurkuku ne mafi soyuwa a gare ni daga abin da suke kira na zuwa gare shi. Kuma idan ba Ka karkatar da kaidinsu daga gare ni ba, zan karkata zuwa gare su, kuma in kasance daga jahilai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Yã Ubangijina! Kurkuku ne mafi sõyuwa a gare ni daga abin da suke kirã na zuwa gare shi. Kuma idan ba Ka karkatar da kaidinsu daga gare ni ba, zan karkata zuwa gare su, kuma in kasance daga jãhilai |