Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 34 - يُوسُف - Page - Juz 12
﴿فَٱسۡتَجَابَ لَهُۥ رَبُّهُۥ فَصَرَفَ عَنۡهُ كَيۡدَهُنَّۚ إِنَّهُۥ هُوَ ٱلسَّمِيعُ ٱلۡعَلِيمُ ﴾
[يُوسُف: 34]
﴿فاستجاب له ربه فصرف عنه كيدهن إنه هو السميع العليم﴾ [يُوسُف: 34]
Abubakar Mahmood Jummi Sai Ubangijinsa Ya karɓa masa saboda haka Ya karkatar da kaidinsu daga gare shi. Lalle Shi ne Mai ji, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Ubangijinsa Ya karɓa masa saboda haka Ya karkatar da kaidinsu daga gare shi. Lalle Shi ne Mai ji, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Ubangijinsa Ya karɓa masa sabõda haka Ya karkatar da kaidinsu daga gare shi. Lalle Shĩ ne Mai jĩ, Masani |