×

Ya ce: "Wani abinci bã zai zo muku ba wanda ake azurtã 12:37 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Yusuf ⮕ (12:37) ayat 37 in Hausa

12:37 Surah Yusuf ayat 37 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 37 - يُوسُف - Page - Juz 12

﴿قَالَ لَا يَأۡتِيكُمَا طَعَامٞ تُرۡزَقَانِهِۦٓ إِلَّا نَبَّأۡتُكُمَا بِتَأۡوِيلِهِۦ قَبۡلَ أَن يَأۡتِيَكُمَاۚ ذَٰلِكُمَا مِمَّا عَلَّمَنِي رَبِّيٓۚ إِنِّي تَرَكۡتُ مِلَّةَ قَوۡمٖ لَّا يُؤۡمِنُونَ بِٱللَّهِ وَهُم بِٱلۡأٓخِرَةِ هُمۡ كَٰفِرُونَ ﴾
[يُوسُف: 37]

Ya ce: "Wani abinci bã zai zo muku ba wanda ake azurtã ku da shi fãce nã bã ku lãbãrin fassararsa,* kãfin ya zo muku. Wannan kuwa yanã daga abin da Ubangijĩna Ya sanar da ni. Lalle ne nĩ nã bar addinin mutãne waɗanda ba su yi ĩmãni da Allah ba, kuma game da lãhira, sũ kãfirai ne

❮ Previous Next ❯

ترجمة: قال لا يأتيكما طعام ترزقانه إلا نبأتكما بتأويله قبل أن يأتيكما ذلكما, باللغة الهوسا

﴿قال لا يأتيكما طعام ترزقانه إلا نبأتكما بتأويله قبل أن يأتيكما ذلكما﴾ [يُوسُف: 37]

Abubakar Mahmood Jummi
Ya ce: "Wani abinci ba zai zo muku ba wanda ake azurta ku da shi face na ba ku labarin fassararsa,* kafin ya zo muku. Wannan kuwa yana daga abin da Ubangijina Ya sanar da ni. Lalle ne ni na bar addinin mutane waɗanda ba su yi imani da Allah ba, kuma game da lahira, su kafirai ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya ce: "Wani abinci ba zai zo muku ba wanda ake azurta ku da shi face na ba ku labarin fassararsa, kafin ya zo muku. Wannan kuwa yana daga abin da Ubangijina Ya sanar da ni. Lalle ne ni na bar addinin mutane waɗanda ba su yi imani da Allah ba, kuma game da lahira, su kafirai ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya ce: "Wani abinci bã zai zo muku ba wanda ake azurtã ku da shi fãce nã bã ku lãbãrin fassararsa, kãfin ya zo muku. Wannan kuwa yanã daga abin da Ubangijĩna Ya sanar da ni. Lalle ne nĩ nã bar addinin mutãne waɗanda ba su yi ĩmãni da Allah ba, kuma game da lãhira, sũ kãfirai ne
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek