×

Kuma na bi addinin iyayẽna, Ibrãhĩm da Is'hãka da Yãƙũba. Bã ya 12:38 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Yusuf ⮕ (12:38) ayat 38 in Hausa

12:38 Surah Yusuf ayat 38 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 38 - يُوسُف - Page - Juz 12

﴿وَٱتَّبَعۡتُ مِلَّةَ ءَابَآءِيٓ إِبۡرَٰهِيمَ وَإِسۡحَٰقَ وَيَعۡقُوبَۚ مَا كَانَ لَنَآ أَن نُّشۡرِكَ بِٱللَّهِ مِن شَيۡءٖۚ ذَٰلِكَ مِن فَضۡلِ ٱللَّهِ عَلَيۡنَا وَعَلَى ٱلنَّاسِ وَلَٰكِنَّ أَكۡثَرَ ٱلنَّاسِ لَا يَشۡكُرُونَ ﴾
[يُوسُف: 38]

Kuma na bi addinin iyayẽna, Ibrãhĩm da Is'hãka da Yãƙũba. Bã ya yiwuwa a gare mu mu yi shirka da Allah da kõme. Wannan yana daga falalar Allah a kanmu da mutãne, amma mafi yawan mutãne bã su gõdewa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: واتبعت ملة آبائي إبراهيم وإسحاق ويعقوب ما كان لنا أن نشرك بالله, باللغة الهوسا

﴿واتبعت ملة آبائي إبراهيم وإسحاق ويعقوب ما كان لنا أن نشرك بالله﴾ [يُوسُف: 38]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma na bi addinin iyayena, Ibrahim da Is'haka da Yaƙuba. Ba ya yiwuwa a gare mu mu yi shirka da Allah da kome. Wannan yana daga falalar Allah a kanmu da mutane, amma mafi yawan mutane ba su godewa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma na bi addinin iyayena, Ibrahim da Is'haka da Yaƙuba. Ba ya yiwuwa a gare mu mu yi shirka da Allah da kome. Wannan yana daga falalar Allah a kanmu da mutane, amma mafi yawan mutane ba su godewa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma na bi addinin iyayẽna, Ibrãhĩm da Is'hãka da Yãƙũba. Bã ya yiwuwa a gare mu mu yi shirka da Allah da kõme. Wannan yana daga falalar Allah a kanmu da mutãne, amma mafi yawan mutãne bã su gõdewa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek