Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 36 - يُوسُف - Page - Juz 12
﴿وَدَخَلَ مَعَهُ ٱلسِّجۡنَ فَتَيَانِۖ قَالَ أَحَدُهُمَآ إِنِّيٓ أَرَىٰنِيٓ أَعۡصِرُ خَمۡرٗاۖ وَقَالَ ٱلۡأٓخَرُ إِنِّيٓ أَرَىٰنِيٓ أَحۡمِلُ فَوۡقَ رَأۡسِي خُبۡزٗا تَأۡكُلُ ٱلطَّيۡرُ مِنۡهُۖ نَبِّئۡنَا بِتَأۡوِيلِهِۦٓۖ إِنَّا نَرَىٰكَ مِنَ ٱلۡمُحۡسِنِينَ ﴾
[يُوسُف: 36]
﴿ودخل معه السجن فتيان قال أحدهما إني أراني أعصر خمرا وقال الآخر﴾ [يُوسُف: 36]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗansu samari biyu suka shiga kurkuku tare da shi.* ¦ayansu ya ce: "Lalle ne ni, na yi mafarkin ga ni ina matsar giya." Kuma ɗayan ya ce: "Lalle ne ni, na yi Mafarkin ga ni ina ɗauke da waina a bisa kaina, tsuntsaye suna ci daga gare ta. Ka ba mu labari game da fassararsu. Lalle ne mu, Muna ganin ka daga masu kyautatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗansu samari biyu suka shiga kurkuku tare da shi. ¦ayansu ya ce: "Lalle ne ni, na yi mafarkin ga ni ina matsar giya." Kuma ɗayan ya ce: "Lalle ne ni, na yi Mafarkin ga ni ina ɗauke da waina a bisa kaina, tsuntsaye suna ci daga gare ta. Ka ba mu labari game da fassararsu. Lalle ne mu, Muna ganin ka daga masu kyautatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗansu samãri biyu suka shiga kurkuku tãre da shi. ¦ayansu ya ce: "Lalle ne nĩ, nã yi mafarkin gã ni inã mãtsar giya." Kuma ɗayan ya ce: "Lalle ne nĩ, nã yi Mafarkin gã ni inã ɗauke da waina a bisa kaina, tsuntsãye sunã ci daga gare ta. Ka bã mu lãbãri game da fassararsu. Lalle ne mũ, Munã ganin ka daga mãsu kyautatãwa |