Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 39 - يُوسُف - Page - Juz 12
﴿يَٰصَٰحِبَيِ ٱلسِّجۡنِ ءَأَرۡبَابٞ مُّتَفَرِّقُونَ خَيۡرٌ أَمِ ٱللَّهُ ٱلۡوَٰحِدُ ٱلۡقَهَّارُ ﴾
[يُوسُف: 39]
﴿ياصاحبي السجن أأرباب متفرقون خير أم الله الواحد القهار﴾ [يُوسُف: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Ya abokaina biyu na kurkuku! Shin iyayen giji dabam-dabam ne mafiya alheri ko kuwa Allah Makaɗaici Mai tanƙwasawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya abokaina biyu na kurkuku! Shin iyayen giji dabam-dabam ne mafiya alheri ko kuwa Allah Makaɗaici Mai tanƙwasawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã abõkaina biyu na kurkuku! Shin iyãyen giji dabam-dabam ne mafiya alhẽri kõ kuwa Allah Makaɗaici Mai tanƙwasãwa |