Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 46 - يُوسُف - Page - Juz 12
﴿يُوسُفُ أَيُّهَا ٱلصِّدِّيقُ أَفۡتِنَا فِي سَبۡعِ بَقَرَٰتٖ سِمَانٖ يَأۡكُلُهُنَّ سَبۡعٌ عِجَافٞ وَسَبۡعِ سُنۢبُلَٰتٍ خُضۡرٖ وَأُخَرَ يَابِسَٰتٖ لَّعَلِّيٓ أَرۡجِعُ إِلَى ٱلنَّاسِ لَعَلَّهُمۡ يَعۡلَمُونَ ﴾
[يُوسُف: 46]
﴿يوسف أيها الصديق أفتنا في سبع بقرات سمان يأكلهن سبع عجاف وسبع﴾ [يُوسُف: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Ya Yusufu! Ya kai mai yawan gaskiya! Ka yi mana fatawa a cikin shanu bakwai masu ƙiba, waɗansu bakwai ramammu suna cin su, da zangarku bakwai koraye da waɗansu ƙeƙasassu, tsammanina in koma ga mutane, tsammaninsu za su sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya Yusufu! Ya kai mai yawan gaskiya! Ka yi mana fatawa a cikin shanu bakwai masu ƙiba, waɗansu bakwai ramammu suna cin su, da zangarku bakwai koraye da waɗansu ƙeƙasassu, tsammanina in koma ga mutane, tsammaninsu za su sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã Yũsufu! Yã kai mai yawan gaskiya! Ka yi mana fatawa a cikin shãnu bakwai mãsu ƙiba, waɗansu bakwai rãmammu sunã cin su, da zangarku bakwai kõrãye da waɗansu ƙẽƙasassu, tsammãnĩna in kõma ga mutãne, tsammãninsu zã su sani |