Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 47 - يُوسُف - Page - Juz 12
﴿قَالَ تَزۡرَعُونَ سَبۡعَ سِنِينَ دَأَبٗا فَمَا حَصَدتُّمۡ فَذَرُوهُ فِي سُنۢبُلِهِۦٓ إِلَّا قَلِيلٗا مِّمَّا تَأۡكُلُونَ ﴾
[يُوسُف: 47]
﴿قال تزرعون سبع سنين دأبا فما حصدتم فذروه في سنبله إلا قليلا﴾ [يُوسُف: 47]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Kuna shuka, shekara bakwai tutur, sa'an nan abin da kuka girbe, sai ku bar shi, a cikin zanganniyarsa,* sai kaɗan daga abin da kuke ci |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Kuna shuka, shekara bakwai tutur, sa'an nan abin da kuka girbe, sai ku bar shi, a cikin zanganniyarsa, sai kaɗan daga abin da kuke ci |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Kunã shũka, shẽkara bakwai tutur, sa'an nan abin da kuka girbe, sai ku bar shi, a cikin zanganniyarsa, sai kaɗan daga abin da kuke ci |