Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 58 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿وَجَآءَ إِخۡوَةُ يُوسُفَ فَدَخَلُواْ عَلَيۡهِ فَعَرَفَهُمۡ وَهُمۡ لَهُۥ مُنكِرُونَ ﴾
[يُوسُف: 58]
﴿وجاء إخوة يوسف فدخلوا عليه فعرفهم وهم له منكرون﴾ [يُوسُف: 58]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma 'yan'uwan* Yusufu suka je, sa'an nan suka shiga a gare shi, sai ya gane su, alhali kuwa su, suna masu musunsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma 'yan'uwan Yusufu suka je, sa'an nan suka shiga a gare shi, sai ya gane su, alhali kuwa su, suna masu musunsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma 'yan'uwan Yũsufu suka jẽ, sa'an nan suka shiga a gare shi, sai ya gãne su, alhãli kuwa su, sunã mãsu musunsa |