Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 59 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿وَلَمَّا جَهَّزَهُم بِجَهَازِهِمۡ قَالَ ٱئۡتُونِي بِأَخٖ لَّكُم مِّنۡ أَبِيكُمۡۚ أَلَا تَرَوۡنَ أَنِّيٓ أُوفِي ٱلۡكَيۡلَ وَأَنَا۠ خَيۡرُ ٱلۡمُنزِلِينَ ﴾
[يُوسُف: 59]
﴿ولما جهزهم بجهازهم قال ائتوني بأخ لكم من أبيكم ألا ترون أني﴾ [يُوسُف: 59]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da ya yi musu tattali da tattalinsu, ya ce: "Ku zo mini da wani ɗan'uwa naku daga ubanku. Ba ku gani ba cewa lalle ne ni, ina cika ma'auni, kuma ni ne mafi alherin masu saukarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da ya yi musu tattali da tattalinsu, ya ce: "Ku zo mini da wani ɗan'uwa naku daga ubanku. Ba ku gani ba cewa lalle ne ni, ina cika ma'auni, kuma ni ne mafi alherin masu saukarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da ya yi musu tattali da tattalinsu, ya ce: "Ku zo mini da wani ɗan'uwa nãku daga ubanku. Ba ku gani ba cẽwa lalle ne nĩ, inã cika ma'auni, kuma nĩ ne mafi alhẽrin mãsu saukarwa |