Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 62 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿وَقَالَ لِفِتۡيَٰنِهِ ٱجۡعَلُواْ بِضَٰعَتَهُمۡ فِي رِحَالِهِمۡ لَعَلَّهُمۡ يَعۡرِفُونَهَآ إِذَا ٱنقَلَبُوٓاْ إِلَىٰٓ أَهۡلِهِمۡ لَعَلَّهُمۡ يَرۡجِعُونَ ﴾
[يُوسُف: 62]
﴿وقال لفتيانه اجعلوا بضاعتهم في رحالهم لعلهم يعرفونها إذا انقلبوا إلى أهلهم﴾ [يُوسُف: 62]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ya ce wa yaransa, "Ku sanya hajjarsu a cikin kayansu, tsammaninsu suna gane ta idan sun juya zuwa ga mutanensu, tsamma ninsu, za su komo |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ya ce wa yaransa, "Ku sanya hajjarsu a cikin kayansu, tsammaninsu suna gane ta idan sun juya zuwa ga mutanensu, tsamma ninsu, za su komo |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ya ce wa yaransa, "Ku sanya hajjarsu a cikin kãyansu, tsammãninsu sunã gãne ta idan sun jũya zuwa ga mutãnensu, tsammã ninsu, zã su kõmo |