Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 8 - يُوسُف - Page - Juz 12
﴿إِذۡ قَالُواْ لَيُوسُفُ وَأَخُوهُ أَحَبُّ إِلَىٰٓ أَبِينَا مِنَّا وَنَحۡنُ عُصۡبَةٌ إِنَّ أَبَانَا لَفِي ضَلَٰلٖ مُّبِينٍ ﴾
[يُوسُف: 8]
﴿إذ قالوا ليوسف وأخوه أحب إلى أبينا منا ونحن عصبة إن أبانا﴾ [يُوسُف: 8]
Abubakar Mahmood Jummi A lokacin da suka ce:* lalle ne Yusufu da ɗan'uwansa ne mafiya soyuwa ga ubanmu daga gare mu, alhali kuwa mu jama'a guda ne. Lalle ubanmu, haƙiƙa, yana cikin ɓata bayyananniya |
Abubakar Mahmoud Gumi A lokacin da suka ce: lalle ne Yusufu da ɗan'uwansa ne mafiya soyuwa ga ubanmu daga gare mu, alhali kuwa mu jama'a guda ne. Lalle ubanmu, haƙiƙa, yana cikin ɓata bayyananniya |
Abubakar Mahmoud Gumi A lõkacin da suka ce: lalle ne Yũsufu da ɗan'uwansa ne mafiya sõyuwa ga ubanmu daga gare mu, alhãli kuwa mũ jama'a guda ne. Lalle ubanmu, haƙĩƙa, yanã cikin ɓata bayyananniya |