Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 70 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿فَلَمَّا جَهَّزَهُم بِجَهَازِهِمۡ جَعَلَ ٱلسِّقَايَةَ فِي رَحۡلِ أَخِيهِ ثُمَّ أَذَّنَ مُؤَذِّنٌ أَيَّتُهَا ٱلۡعِيرُ إِنَّكُمۡ لَسَٰرِقُونَ ﴾
[يُوسُف: 70]
﴿فلما جهزهم بجهازهم جعل السقاية في رحل أخيه ثم أذن مؤذن أيتها﴾ [يُوسُف: 70]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan a lokacin da ya yi musu tattali da tattalinsu, sai ya sanya ma'auni a cikin kayan ɗan'uwansa sa'an nan kuma mai yekuwa ya yi yekuwa," Ya ku ayari! lalle ne, haƙiƙa ku ɓarayi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan a lokacin da ya yi musu tattali da tattalinsu, sai ya sanya ma'auni a cikin kayan ɗan'uwansa sa'an nan kuma mai yekuwa ya yi yekuwa," Ya ku ayari! lalle ne, haƙiƙa ku ɓarayi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan a lõkacin da ya yi musu tattali da tattalinsu, sai ya sanya ma'auni a cikin kãyan ɗan'uwansa sa'an nan kuma mai yẽkuwa ya yi yẽkuwa," Yã kũ ãyari! lalle ne, haƙĩƙa kũ ɓarãyi ne |