Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 72 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿قَالُواْ نَفۡقِدُ صُوَاعَ ٱلۡمَلِكِ وَلِمَن جَآءَ بِهِۦ حِمۡلُ بَعِيرٖ وَأَنَا۠ بِهِۦ زَعِيمٞ ﴾
[يُوسُف: 72]
﴿قالوا نفقد صواع الملك ولمن جاء به حمل بعير وأنا به زعيم﴾ [يُوسُف: 72]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Muna neman ma'aunin sarki. Kuma wanda ya zo da shi, yana da kayan rakumi ɗaya, kuma ni ne lamuni game da shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Muna neman ma'aunin sarki. Kuma wanda ya zo da shi, yana da kayan rakumi ɗaya, kuma ni ne lamuni game da shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Munã nẽman ma'aunin sarki. Kuma wanda ya zo da shi, yanã da kãyan rãkumi ɗaya, kuma ni ne lãmuni game da shi |