Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 73 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿قَالُواْ تَٱللَّهِ لَقَدۡ عَلِمۡتُم مَّا جِئۡنَا لِنُفۡسِدَ فِي ٱلۡأَرۡضِ وَمَا كُنَّا سَٰرِقِينَ ﴾
[يُوسُف: 73]
﴿قالوا تالله لقد علمتم ما جئنا لنفسد في الأرض وما كنا سارقين﴾ [يُوسُف: 73]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Tallahi! Lalle ne, haƙiƙa, kun sani, ba mu zodon mu yi ɓarna a cikin ƙasa ba, kuma ba mu kasance ɓarayi ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Tallahi! Lalle ne, haƙiƙa, kun sani, ba mu zodon mu yi ɓarna a cikin ƙasa ba, kuma ba mu kasance ɓarayi ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Tallahi! Lalle ne, haƙĩƙa, kun sani, ba mu zodon mu yi ɓarna a cikin ƙasa ba, kuma ba mu kasance ɓarãyi ba |