×

Yã ɗiyãna! Sai ku tafi ku nẽmo lãbãrin Yũsufu* da ɗan'uwansa. Kada 12:87 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Yusuf ⮕ (12:87) ayat 87 in Hausa

12:87 Surah Yusuf ayat 87 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 87 - يُوسُف - Page - Juz 13

﴿يَٰبَنِيَّ ٱذۡهَبُواْ فَتَحَسَّسُواْ مِن يُوسُفَ وَأَخِيهِ وَلَا تَاْيۡـَٔسُواْ مِن رَّوۡحِ ٱللَّهِۖ إِنَّهُۥ لَا يَاْيۡـَٔسُ مِن رَّوۡحِ ٱللَّهِ إِلَّا ٱلۡقَوۡمُ ٱلۡكَٰفِرُونَ ﴾
[يُوسُف: 87]

Yã ɗiyãna! Sai ku tafi ku nẽmo lãbãrin Yũsufu* da ɗan'uwansa. Kada ku yanke tsammãni daga rahamar Allah. Lalle ne, bãbu Mai yanke tsammãni daga rahamar Allah fãce mutãne kãfirai

❮ Previous Next ❯

ترجمة: يابني اذهبوا فتحسسوا من يوسف وأخيه ولا تيأسوا من روح الله إنه, باللغة الهوسا

﴿يابني اذهبوا فتحسسوا من يوسف وأخيه ولا تيأسوا من روح الله إنه﴾ [يُوسُف: 87]

Abubakar Mahmood Jummi
Ya ɗiyana! Sai ku tafi ku nemo labarin Yusufu* da ɗan'uwansa. Kada ku yanke tsammani daga rahamar Allah. Lalle ne, babu Mai yanke tsammani daga rahamar Allah face mutane kafirai
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya ɗiyana! Sai ku tafi ku nemo labarin Yusufu da ɗan'uwansa. Kada ku yanke tsammani daga rahamar Allah. Lalle ne, babu Mai yanke tsammani daga rahamar Allah face mutane kafirai
Abubakar Mahmoud Gumi
Yã ɗiyãna! Sai ku tafi ku nẽmo lãbãrin Yũsufu da ɗan'uwansa. Kada ku yanke tsammãni daga rahamar Allah. Lalle ne, bãbu Mai yanke tsammãni daga rahamar Allah fãce mutãne kãfirai
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek