×

Ya ce: "Abin sani kawai, inã kai ƙarar baƙin cikĩna da sunõna 12:86 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Yusuf ⮕ (12:86) ayat 86 in Hausa

12:86 Surah Yusuf ayat 86 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 86 - يُوسُف - Page - Juz 13

﴿قَالَ إِنَّمَآ أَشۡكُواْ بَثِّي وَحُزۡنِيٓ إِلَى ٱللَّهِ وَأَعۡلَمُ مِنَ ٱللَّهِ مَا لَا تَعۡلَمُونَ ﴾
[يُوسُف: 86]

Ya ce: "Abin sani kawai, inã kai ƙarar baƙin cikĩna da sunõna zuwa ga Allah, kuma na san abin da ba ku sani ba daga Allah

❮ Previous Next ❯

ترجمة: قال إنما أشكو بثي وحزني إلى الله وأعلم من الله ما لا, باللغة الهوسا

﴿قال إنما أشكو بثي وحزني إلى الله وأعلم من الله ما لا﴾ [يُوسُف: 86]

Abubakar Mahmood Jummi
Ya ce: "Abin sani kawai, ina kai ƙarar baƙin cikina da sunona zuwa ga Allah, kuma na san abin da ba ku sani ba daga Allah
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya ce: "Abin sani kawai, ina kai ƙarar baƙin cikina da sunona zuwa ga Allah, kuma na san abin da ba ku sani ba daga Allah
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya ce: "Abin sani kawai, inã kai ƙarar baƙin cikĩna da sunõna zuwa ga Allah, kuma na san abin da ba ku sani ba daga Allah
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek