Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 88 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿فَلَمَّا دَخَلُواْ عَلَيۡهِ قَالُواْ يَٰٓأَيُّهَا ٱلۡعَزِيزُ مَسَّنَا وَأَهۡلَنَا ٱلضُّرُّ وَجِئۡنَا بِبِضَٰعَةٖ مُّزۡجَىٰةٖ فَأَوۡفِ لَنَا ٱلۡكَيۡلَ وَتَصَدَّقۡ عَلَيۡنَآۖ إِنَّ ٱللَّهَ يَجۡزِي ٱلۡمُتَصَدِّقِينَ ﴾
[يُوسُف: 88]
﴿فلما دخلوا عليه قالوا ياأيها العزيز مسنا وأهلنا الضر وجئنا ببضاعة مزجاة﴾ [يُوسُف: 88]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan a lokacin da suka shiga gare shi suka ce: "Ya kai Azizu! Cuta ta shafe mu, mu da iyalinmu, kuma mun zo da wata haja maras kuma. Sai ka cika mana ma'auni, kuma ka yi sadaka a gare mu. Lalle ne Allah Yana saka wa masu yin sadaka |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan a lokacin da suka shiga gare shi suka ce: "Ya kai Azizu! Cuta ta shafe mu, mu da iyalinmu, kuma mun zo da wata haja maras kuma. Sai ka cika mana ma'auni, kuma ka yi sadaka a gare mu. Lalle ne Allah Yana saka wa masu yin sadaka |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan a lõkacin da suka shiga gare shi suka ce: "Yã kai Azĩzu! Cũta ta shãfe mu, mũ da iyãlinmu, kuma mun zo da wata hãja maras kuma. Sai ka cika mana ma'auni, kuma ka yi sadaka a gare mu. Lalle ne Allah Yanã sãka wa mãsu yin sadaka |