×

Saka ce: "Shin kõ, lalle ne, kai ne Yũsufu?" Ya ce: "Nĩ 12:90 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Yusuf ⮕ (12:90) ayat 90 in Hausa

12:90 Surah Yusuf ayat 90 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 90 - يُوسُف - Page - Juz 13

﴿قَالُوٓاْ أَءِنَّكَ لَأَنتَ يُوسُفُۖ قَالَ أَنَا۠ يُوسُفُ وَهَٰذَآ أَخِيۖ قَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَيۡنَآۖ إِنَّهُۥ مَن يَتَّقِ وَيَصۡبِرۡ فَإِنَّ ٱللَّهَ لَا يُضِيعُ أَجۡرَ ٱلۡمُحۡسِنِينَ ﴾
[يُوسُف: 90]

Saka ce: "Shin kõ, lalle ne, kai ne Yũsufu?" Ya ce: "Nĩ ne Yũsufu, kuma wamian shĩ ne ɗan'uwãna. Hƙĩƙa Allah Yã yi falala a gare mu. Lalle ne, shi wanda ya bi Allah da taƙawa, kuma ya yi haƙuri, to, Lalle ne Allah bã Ya tõzarta lãdar mãsu kyautatãwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: قالوا أئنك لأنت يوسف قال أنا يوسف وهذا أخي قد من الله, باللغة الهوسا

﴿قالوا أئنك لأنت يوسف قال أنا يوسف وهذا أخي قد من الله﴾ [يُوسُف: 90]

Abubakar Mahmood Jummi
Saka ce: "Shin ko, lalle ne, kai ne Yusufu?" Ya ce: "Ni ne Yusufu, kuma wamian shi ne ɗan'uwana. Hƙiƙa Allah Ya yi falala a gare mu. Lalle ne, shi wanda ya bi Allah da taƙawa, kuma ya yi haƙuri, to, Lalle ne Allah ba Ya tozarta ladar masu kyautatawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Saka ce: "Shin ko, lalle ne, kai ne Yusufu?" Ya ce: "Ni ne Yusufu, kuma wamian shi ne ɗan'uwana. Hƙiƙa Allah Ya yi falala a gare mu. Lalle ne, shi wanda ya bi Allah da taƙawa, kuma ya yi haƙuri, to, Lalle ne Allah ba Ya tozarta ladar masu kyautatawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Saka ce: "Shin kõ, lalle ne, kai ne Yũsufu?" Ya ce: "Nĩ ne Yũsufu, kuma wamian shĩ ne ɗan'uwãna. Hƙĩƙa Allah Yã yi falala a gare mu. Lalle ne, shi wanda ya bi Allah da taƙawa, kuma ya yi haƙuri, to, Lalle ne Allah bã Ya tõzarta lãdar mãsu kyautatãwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek