Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 91 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿قَالُواْ تَٱللَّهِ لَقَدۡ ءَاثَرَكَ ٱللَّهُ عَلَيۡنَا وَإِن كُنَّا لَخَٰطِـِٔينَ ﴾
[يُوسُف: 91]
﴿قالوا تالله لقد آثرك الله علينا وإن كنا لخاطئين﴾ [يُوسُف: 91]
| Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Tallahi! Lalle ne haƙiƙa, Allah Ya zaɓe ka akannmu, kuma lalle ne mun kasance, haƙiƙa, masu kuskure |
| Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Tallahi! Lalle ne haƙiƙa, Allah Ya zaɓe ka akannmu, kuma lalle ne mun kasance, haƙiƙa, masu kuskure |
| Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Tallahi! Lalle ne haƙĩƙa, Allah Yã zãɓe ka akannmu, kuma lalle ne mun kasance, haƙĩƙa, mãsu kuskure |