Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 89 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿قَالَ هَلۡ عَلِمۡتُم مَّا فَعَلۡتُم بِيُوسُفَ وَأَخِيهِ إِذۡ أَنتُمۡ جَٰهِلُونَ ﴾
[يُوسُف: 89]
﴿قال هل علمتم ما فعلتم بيوسف وأخيه إذ أنتم جاهلون﴾ [يُوسُف: 89]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Shin, kan* san abin da kuka aikata ga Yusufu da ɗan'uwansa a lokacin da kuke jahilai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Shin, kan san abin da kuka aikata ga Yusufu da ɗan'uwansa a lokacin da kuke jahilai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Shin, kan san abin da kuka aikata ga Yũsufu da ɗan'uwansa a lõkacin da kuke jãhilai |