Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 94 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿وَلَمَّا فَصَلَتِ ٱلۡعِيرُ قَالَ أَبُوهُمۡ إِنِّي لَأَجِدُ رِيحَ يُوسُفَۖ لَوۡلَآ أَن تُفَنِّدُونِ ﴾
[يُوسُف: 94]
﴿ولما فصلت العير قال أبوهم إني لأجد ريح يوسف لولا أن تفندون﴾ [يُوسُف: 94]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma, a lokacin da ayari* ya bar (Masar) ubansa ya ce: "Lalle ne ni ina shaƙar iskar Yusufu, ba domin kana ƙaryata ni ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma, a lokacin da ayari ya bar (Masar) ubansa ya ce: "Lalle ne ni ina shaƙar iskar Yusufu, ba domin kana ƙaryata ni ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma, a lõkacin da ãyari ya bar (Masar) ubansa ya ce: "Lalle ne nĩ inã shãƙar iskar Yũsufu, bã dõmin kanã ƙaryata ni ba |