Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 93 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿ٱذۡهَبُواْ بِقَمِيصِي هَٰذَا فَأَلۡقُوهُ عَلَىٰ وَجۡهِ أَبِي يَأۡتِ بَصِيرٗا وَأۡتُونِي بِأَهۡلِكُمۡ أَجۡمَعِينَ ﴾
[يُوسُف: 93]
﴿اذهبوا بقميصي هذا فألقوه على وجه أبي يأت بصيرا وأتوني بأهلكم أجمعين﴾ [يُوسُف: 93]
Abubakar Mahmood Jummi Ku tafi da rigata wannan, sa'an nan ku jefa ta a kan fuskar mahaifina, zai koma mai gani. Kuma ku zo mini da iyalinku baki ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku tafi da rigata wannan, sa'an nan ku jefa ta a kan fuskar mahaifina, zai koma mai gani. Kuma ku zo mini da iyalinku baki ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku tafi da rĩgãta wannan, sa'an nan ku jẽfa ta a kan fuskar mahaifina, zai kõma mai gani. Kuma ku zo mini da iyãlinku bãki ɗaya |