Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 97 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿قَالُواْ يَٰٓأَبَانَا ٱسۡتَغۡفِرۡ لَنَا ذُنُوبَنَآ إِنَّا كُنَّا خَٰطِـِٔينَ ﴾
[يُوسُف: 97]
﴿قالوا ياأبانا استغفر لنا ذنوبنا إنا كنا خاطئين﴾ [يُوسُف: 97]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Ya ubanmu!* ka nema mana gafara ga zunubanmu, lalle ne mu, mun kasance masu kuskure |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ya ubanmu! ka nema mana gafara ga zunubanmu, lalle ne mu, mun kasance masu kuskure |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Yã ubanmu! ka nẽma mana gãfara ga zunubanmu, lalle ne mũ, mun kasance mãsu kuskure |