Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 99 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿فَلَمَّا دَخَلُواْ عَلَىٰ يُوسُفَ ءَاوَىٰٓ إِلَيۡهِ أَبَوَيۡهِ وَقَالَ ٱدۡخُلُواْ مِصۡرَ إِن شَآءَ ٱللَّهُ ءَامِنِينَ ﴾
[يُوسُف: 99]
﴿فلما دخلوا على يوسف آوى إليه أبويه وقال ادخلوا مصر إن شاء﴾ [يُوسُف: 99]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan a lokacin* da suka shiga gun Yusufu, ya tattara mahaifansa biyu a gare shi, kuma ya ce: "Ku shiga Masar in Allah Ya so, kuna amintattu |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan a lokacin da suka shiga gun Yusufu, ya tattara mahaifansa biyu a gare shi, kuma ya ce: "Ku shiga Masar in Allah Ya so, kuna amintattu |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan a lõkacin da suka shiga gun Yũsufu, yã tattara mahaifansa biyu a gare shi, kuma ya ce: "Ku shiga Masar in Allah Ya so, kuna amintattu |