Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 1 - الرَّعد - Page - Juz 13
﴿الٓمٓرۚ تِلۡكَ ءَايَٰتُ ٱلۡكِتَٰبِۗ وَٱلَّذِيٓ أُنزِلَ إِلَيۡكَ مِن رَّبِّكَ ٱلۡحَقُّ وَلَٰكِنَّ أَكۡثَرَ ٱلنَّاسِ لَا يُؤۡمِنُونَ ﴾
[الرَّعد: 1]
﴿المر تلك آيات الكتاب والذي أنـزل إليك من ربك الحق ولكن أكثر﴾ [الرَّعد: 1]
Abubakar Mahmood Jummi L. M.R. Waɗancan ayoyin littafi ne kuma abin da aka saukar gare ka daga Ubangijinka ne gaskiya, kuma amma mafi yawan mutane ba su yin imani |
Abubakar Mahmoud Gumi L. M.R. Waɗancan ayoyin littafi ne kuma abin da aka saukar gare ka daga Ubangijinka ne gaskiya, kuma amma mafi yawan mutane ba su yin imani |
Abubakar Mahmoud Gumi L̃. M̃.R. Waɗancan ayõyin littãfi ne kuma abin da aka saukar gare ka daga Ubangijinka ne gaskiya, kuma amma mafi yawan mutãne bã su yin ĩmãni |