×

Gidãjen Aljannar zama sunã shigarsu, sũ da waɗandasuka kyautatu daga iyãyensu, da 13:23 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ar-Ra‘d ⮕ (13:23) ayat 23 in Hausa

13:23 Surah Ar-Ra‘d ayat 23 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 23 - الرَّعد - Page - Juz 13

﴿جَنَّٰتُ عَدۡنٖ يَدۡخُلُونَهَا وَمَن صَلَحَ مِنۡ ءَابَآئِهِمۡ وَأَزۡوَٰجِهِمۡ وَذُرِّيَّٰتِهِمۡۖ وَٱلۡمَلَٰٓئِكَةُ يَدۡخُلُونَ عَلَيۡهِم مِّن كُلِّ بَابٖ ﴾
[الرَّعد: 23]

Gidãjen Aljannar zama sunã shigarsu, sũ da waɗandasuka kyautatu daga iyãyensu, da mãtansu da zũriyarsu. Kuma malã'iku sunã shiga zuwa gunsu ta kõwace kõfa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: جنات عدن يدخلونها ومن صلح من آبائهم وأزواجهم وذرياتهم والملائكة يدخلون عليهم, باللغة الهوسا

﴿جنات عدن يدخلونها ومن صلح من آبائهم وأزواجهم وذرياتهم والملائكة يدخلون عليهم﴾ [الرَّعد: 23]

Abubakar Mahmood Jummi
Gidajen Aljannar zama suna shigarsu, su da waɗandasuka kyautatu daga iyayensu, da matansu da zuriyarsu. Kuma mala'iku suna shiga zuwa gunsu ta kowace kofa
Abubakar Mahmoud Gumi
Gidajen Aljannar zama suna shigarsu, su da waɗandasuka kyautatu daga iyayensu, da matansu da zuriyarsu. Kuma mala'iku suna shiga zuwa gunsu ta kowace kofa
Abubakar Mahmoud Gumi
Gidãjen Aljannar zama sunã shigarsu, sũ da waɗandasuka kyautatu daga iyãyensu, da mãtansu da zũriyarsu. Kuma malã'iku sunã shiga zuwa gunsu ta kõwace kõfa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek