Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 22 - الرَّعد - Page - Juz 13
﴿وَٱلَّذِينَ صَبَرُواْ ٱبۡتِغَآءَ وَجۡهِ رَبِّهِمۡ وَأَقَامُواْ ٱلصَّلَوٰةَ وَأَنفَقُواْ مِمَّا رَزَقۡنَٰهُمۡ سِرّٗا وَعَلَانِيَةٗ وَيَدۡرَءُونَ بِٱلۡحَسَنَةِ ٱلسَّيِّئَةَ أُوْلَٰٓئِكَ لَهُمۡ عُقۡبَى ٱلدَّارِ ﴾
[الرَّعد: 22]
﴿والذين صبروا ابتغاء وجه ربهم وأقاموا الصلاة وأنفقوا مما رزقناهم سرا وعلانية﴾ [الرَّعد: 22]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka yi haƙuri domin neman yardar Ubangijinsu, kuma suka tsayar da salla, kuma suka ciyar da abin da Muka azurta su da shi, a asirce da bayyane, kuma suna tunkuɗe mummunan aiki da mai kyau. Waɗancan suna da aƙibar gida mai kyau |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi haƙuri domin neman yardar Ubangijinsu, kuma suka tsayar da salla, kuma suka ciyar da abin da Muka azurta su da shi, a asirce da bayyane, kuma suna tunkuɗe mummunan aiki da mai kyau. Waɗancan suna da aƙibar gida mai kyau |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi haƙuri dõmin nẽman yardar Ubangijinsu, kuma suka tsayar da salla, kuma suka ciyar da abin da Muka azurta su da shi, a asirce da bayyane, kuma sunã tunkuɗe mummunan aiki da mai kyau. Waɗancan sunã da ãƙibar gida mai kyau |