Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 24 - الرَّعد - Page - Juz 13
﴿سَلَٰمٌ عَلَيۡكُم بِمَا صَبَرۡتُمۡۚ فَنِعۡمَ عُقۡبَى ٱلدَّارِ ﴾
[الرَّعد: 24]
﴿سلام عليكم بما صبرتم فنعم عقبى الدار﴾ [الرَّعد: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Aminci* ya tabbata a kanku saboda abin da kuka yi wa haƙuri. Saboda haka madalla da ni'imar aƙibar gida |
Abubakar Mahmoud Gumi Aminci ya tabbata a kanku saboda abin da kuka yi wa haƙuri. Saboda haka madalla da ni'imar aƙibar gida |
Abubakar Mahmoud Gumi Aminci ya tabbata a kanku sabõda abin da kuka yi wa haƙuri. Sãbõda haka madalla da ni'imar ãƙibar gida |