Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 28 - الرَّعد - Page - Juz 13
﴿ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَتَطۡمَئِنُّ قُلُوبُهُم بِذِكۡرِ ٱللَّهِۗ أَلَا بِذِكۡرِ ٱللَّهِ تَطۡمَئِنُّ ٱلۡقُلُوبُ ﴾
[الرَّعد: 28]
﴿الذين آمنوا وتطمئن قلوبهم بذكر الله ألا بذكر الله تطمئن القلوب﴾ [الرَّعد: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda suka yi imani kuma zukatansu sukan natsu da ambaton Allah. To, da ambaton Allah* zukata suke natsuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suka yi imani kuma zukatansu sukan natsu da ambaton Allah. To, da ambaton Allah zukata suke natsuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suka yi ĩmãni kuma zukãtansu sukan natsu da ambaton Allah. To, da ambaton Allah zukãta suke natsuwa |