Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 29 - الرَّعد - Page - Juz 13
﴿ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ طُوبَىٰ لَهُمۡ وَحُسۡنُ مَـَٔابٖ ﴾
[الرَّعد: 29]
﴿الذين آمنوا وعملوا الصالحات طوبى لهم وحسن مآب﴾ [الرَّعد: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata aiki nagari, farin ciki ya tabbata a gare su, da kyakkyawar makoma |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata aiki nagari, farin ciki ya tabbata a gare su, da kyakkyawar makoma |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata aiki nagari, farin ciki yã tabbata a gare su, da kyakkyawar makõma |