Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 27 - الرَّعد - Page - Juz 13
﴿وَيَقُولُ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ لَوۡلَآ أُنزِلَ عَلَيۡهِ ءَايَةٞ مِّن رَّبِّهِۦۚ قُلۡ إِنَّ ٱللَّهَ يُضِلُّ مَن يَشَآءُ وَيَهۡدِيٓ إِلَيۡهِ مَنۡ أَنَابَ ﴾
[الرَّعد: 27]
﴿ويقول الذين كفروا لولا أنـزل عليه آية من ربه قل إن الله﴾ [الرَّعد: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanɗanda suka kafirta, suna cewa, "Don me ba a saukar da wata aya ba a kansa daga Ubangijinsa?" Ka ce: "Lalle ne Allah Yana ɓatar da wanda Yake so kuma Yana shiryar da wanda ya tuba zuwa gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanɗanda suka kafirta, suna cewa, "Don me ba a saukar da wata aya ba a kansa daga Ubangijinsa?" Ka ce: "Lalle ne Allah Yana ɓatar da wanda Yake so kuma Yana shiryar da wanda ya tuba zuwa gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanɗanda suka kãfirta, sunã cẽwa, "Don me ba a saukar da wata ãyã ba a kansa daga Ubangijinsa?" Ka ce: "Lalle ne Allah Yanã ɓatar da wanda Yake so kuma Yanã shiryar da wanda ya tũba zuwa gare shi |