Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 3 - الرَّعد - Page - Juz 13
﴿وَهُوَ ٱلَّذِي مَدَّ ٱلۡأَرۡضَ وَجَعَلَ فِيهَا رَوَٰسِيَ وَأَنۡهَٰرٗاۖ وَمِن كُلِّ ٱلثَّمَرَٰتِ جَعَلَ فِيهَا زَوۡجَيۡنِ ٱثۡنَيۡنِۖ يُغۡشِي ٱلَّيۡلَ ٱلنَّهَارَۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَأٓيَٰتٖ لِّقَوۡمٖ يَتَفَكَّرُونَ ﴾
[الرَّعد: 3]
﴿وهو الذي مد الأرض وجعل فيها رواسي وأنهارا ومن كل الثمرات جعل﴾ [الرَّعد: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma shi, ne wanda Ya shimfiɗa kasa, kuma Ya sanya duwatsu da koguna a cikinta, kuma daga dukan 'ya'yan itace Ya sanya ma'aura biyu cikinsu. Yana sanya dare ya rufe yini. Lalle ne a cikin wancan, haƙiƙa akwai ayoyi ga mutane waɗanda suke yin tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma shi, ne wanda Ya shimfiɗa kasa, kuma Ya sanya duwatsu da koguna a cikinta, kuma daga dukan 'ya'yan itace Ya sanya ma'aura biyu cikinsu. Yana sanya dare ya rufe yini. Lalle ne a cikin wancan, haƙiƙa akwai ayoyi ga mutane waɗanda suke yin tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma shĩ, ne wanda Ya shimfiɗa kasa, kuma Ya sanya duwãtsu da kõguna a cikinta, kuma daga dukan 'ya'yan itãce Ya sanya ma'aura biyu cikinsu. Yanã sanya dare ya rufe yini. Lalle ne a cikin wancan, haƙĩƙa akwai ãyõyi ga mutãne waɗanda suke yin tunãni |