Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 30 - الرَّعد - Page - Juz 13
﴿كَذَٰلِكَ أَرۡسَلۡنَٰكَ فِيٓ أُمَّةٖ قَدۡ خَلَتۡ مِن قَبۡلِهَآ أُمَمٞ لِّتَتۡلُوَاْ عَلَيۡهِمُ ٱلَّذِيٓ أَوۡحَيۡنَآ إِلَيۡكَ وَهُمۡ يَكۡفُرُونَ بِٱلرَّحۡمَٰنِۚ قُلۡ هُوَ رَبِّي لَآ إِلَٰهَ إِلَّا هُوَ عَلَيۡهِ تَوَكَّلۡتُ وَإِلَيۡهِ مَتَابِ ﴾
[الرَّعد: 30]
﴿كذلك أرسلناك في أمة قد خلت من قبلها أمم لتتلو عليهم الذي﴾ [الرَّعد: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Kamar wancan ne Muka aika ka a cikin al'umma wanda take waɗansu al'ummai sun shuɗe daga gabaninta, domin ka karanta musu abin da Muka yi wahayi zuwa a gare ka, alhali kuwa su, sunakafirta da Rahaman.* Ka ce: "Shi ne Ubangijina, babu abin, bautawa face Shi, a gare Shi na dogara, kuma zuwa gare Shi tubata take |
Abubakar Mahmoud Gumi Kamar wancan ne Muka aika ka a cikin al'umma wanda take waɗansu al'ummai sun shuɗe daga gabaninta, domin ka karanta musu abin da Muka yi wahayi zuwa a gare ka, alhali kuwa su, sunakafirta da Rahaman. Ka ce: "Shi ne Ubangijina, babu abin, bautawa face Shi, a gare Shi na dogara, kuma zuwa gare Shi tubata take |
Abubakar Mahmoud Gumi Kamar wancan ne Muka aika ka a cikin al'umma wanda take waɗansu al'ummai sun shũɗe daga gabaninta, dõmin ka karanta musu abin da Muka yi wahayi zuwa a gare ka, alhãli kuwa sũ, sunãkãfirta da Rahaman. Ka ce: "Shi ne Ubangijĩna, bãbu abin, bautãwa fãce Shi, a gare Shi na dõgara, kuma zuwa gare Shi tũbãta take |