Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 40 - الرَّعد - Page - Juz 13
﴿وَإِن مَّا نُرِيَنَّكَ بَعۡضَ ٱلَّذِي نَعِدُهُمۡ أَوۡ نَتَوَفَّيَنَّكَ فَإِنَّمَا عَلَيۡكَ ٱلۡبَلَٰغُ وَعَلَيۡنَا ٱلۡحِسَابُ ﴾
[الرَّعد: 40]
﴿وإن ما نرينك بعض الذي نعدهم أو نتوفينك فإنما عليك البلاغ وعلينا﴾ [الرَّعد: 40]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma imma lalle Mu nuna* maka sashen abin da Muke yi musu wa'adi, ko kuwa lalle Mu karɓi ranka to abin sani kawai iyarwa ce a kanka, kuma hisabi yana gare Mu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma imma lalle Mu nuna maka sashen abin da Muke yi musu wa'adi, ko kuwa lalle Mu karɓi ranka to abin sani kawai iyarwa ce a kanka, kuma hisabi yana gare Mu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma imma lalle Mu nũna maka sãshen abin da Muke yi musu wa'adi, kõ kuwa lalle Mu karɓi ranka to abin sani kawai iyarwa ce a kanka, kuma hisãbi yana gare Mu |