Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 41 - الرَّعد - Page - Juz 13
﴿أَوَلَمۡ يَرَوۡاْ أَنَّا نَأۡتِي ٱلۡأَرۡضَ نَنقُصُهَا مِنۡ أَطۡرَافِهَاۚ وَٱللَّهُ يَحۡكُمُ لَا مُعَقِّبَ لِحُكۡمِهِۦۚ وَهُوَ سَرِيعُ ٱلۡحِسَابِ ﴾
[الرَّعد: 41]
﴿أو لم يروا أنا نأتي الأرض ننقصها من أطرافها والله يحكم لا﴾ [الرَّعد: 41]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, kuma ba su gani ba cewa lalle ne, Muna je wa ƙasar (su), Muna rage ta daga gefunanta? Kuma Allah ne Yake yin hukuncinsa. Babu mai bincike ga hukuncinsa. Kuma shi ne Mai gaggawar sakamako |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kuma ba su gani ba cewa lalle ne, Muna je wa ƙasar (su), Muna rage ta daga gefunanta? Kuma Allah ne Yake yin hukuncinsa. Babu mai bincike ga hukuncinsa. Kuma shi ne Mai gaggawar sakamako |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kuma ba su gani ba cẽwa lalle ne, Muna jẽ wa ƙasar (su), Munã rage ta daga gẽfunanta? Kuma Allah ne Yake yin hukuncinsa. Babu mai bincike ga hukuncinsa. Kuma shĩ ne Mai gaggãwar sakamako |