×

Kuma lalle ne waɗanda suke a gabãninsu sun yi mãkirci. To, ga 13:42 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ar-Ra‘d ⮕ (13:42) ayat 42 in Hausa

13:42 Surah Ar-Ra‘d ayat 42 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 42 - الرَّعد - Page - Juz 13

﴿وَقَدۡ مَكَرَ ٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِهِمۡ فَلِلَّهِ ٱلۡمَكۡرُ جَمِيعٗاۖ يَعۡلَمُ مَا تَكۡسِبُ كُلُّ نَفۡسٖۗ وَسَيَعۡلَمُ ٱلۡكُفَّٰرُ لِمَنۡ عُقۡبَى ٱلدَّارِ ﴾
[الرَّعد: 42]

Kuma lalle ne waɗanda suke a gabãninsu sun yi mãkirci. To, ga Allah mãkircin yake gabã ɗaya. Ya san abin da kõwane rai yake tãnada. Kuma kãfirai zã su sani, ga wane ãƙibar gida take

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وقد مكر الذين من قبلهم فلله المكر جميعا يعلم ما تكسب كل, باللغة الهوسا

﴿وقد مكر الذين من قبلهم فلله المكر جميعا يعلم ما تكسب كل﴾ [الرَّعد: 42]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma lalle ne waɗanda suke a gabaninsu sun yi makirci. To, ga Allah makircin yake gaba ɗaya. Ya san abin da kowane rai yake tanada. Kuma kafirai za su sani, ga wane aƙibar gida take
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle ne waɗanda suke a gabaninsu sun yi makirci. To, ga Allah makircin yake gaba ɗaya. Ya san abin da kowane rai yake tanada. Kuma kafirai za su sani, ga wane aƙibar gida take
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle ne waɗanda suke a gabãninsu sun yi mãkirci. To, ga Allah mãkircin yake gabã ɗaya. Ya san abin da kõwane rai yake tãnada. Kuma kãfirai zã su sani, ga wane ãƙibar gida take
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek