Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 8 - الرَّعد - Page - Juz 13
﴿ٱللَّهُ يَعۡلَمُ مَا تَحۡمِلُ كُلُّ أُنثَىٰ وَمَا تَغِيضُ ٱلۡأَرۡحَامُ وَمَا تَزۡدَادُۚ وَكُلُّ شَيۡءٍ عِندَهُۥ بِمِقۡدَارٍ ﴾
[الرَّعد: 8]
﴿الله يعلم ما تحمل كل أنثى وما تغيض الأرحام وما تزداد وكل﴾ [الرَّعد: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Allah Yana sanin abin da kowace mace take ɗauke da shi a cikinta da abin da mahaifu suke ragewa* da abin da suke ƙarawa. Kuma dukkan kome, a wurinSa, da gwargwado yake |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Yana sanin abin da kowace mace take ɗauke da shi a cikinta da abin da mahaifu suke ragewa da abin da suke ƙarawa. Kuma dukkan kome, a wurinSa, da gwargwado yake |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Yanã sanin abin da kõwace mace take ɗauke da shi a cikinta da abin da mahaifu suke ragẽwa da abin da suke ƙãrãwa. Kuma dukkan kõme, a wurinSa, da gwargwado yake |