Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 22 - إبراهِيم - Page - Juz 13
﴿وَقَالَ ٱلشَّيۡطَٰنُ لَمَّا قُضِيَ ٱلۡأَمۡرُ إِنَّ ٱللَّهَ وَعَدَكُمۡ وَعۡدَ ٱلۡحَقِّ وَوَعَدتُّكُمۡ فَأَخۡلَفۡتُكُمۡۖ وَمَا كَانَ لِيَ عَلَيۡكُم مِّن سُلۡطَٰنٍ إِلَّآ أَن دَعَوۡتُكُمۡ فَٱسۡتَجَبۡتُمۡ لِيۖ فَلَا تَلُومُونِي وَلُومُوٓاْ أَنفُسَكُمۖ مَّآ أَنَا۠ بِمُصۡرِخِكُمۡ وَمَآ أَنتُم بِمُصۡرِخِيَّ إِنِّي كَفَرۡتُ بِمَآ أَشۡرَكۡتُمُونِ مِن قَبۡلُۗ إِنَّ ٱلظَّٰلِمِينَ لَهُمۡ عَذَابٌ أَلِيمٞ ﴾
[إبراهِيم: 22]
﴿وقال الشيطان لما قضي الأمر إن الله وعدكم وعد الحق ووعدتكم فأخلفتكم﴾ [إبراهِيم: 22]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Shaiɗan ya ce a lokacin da aka ƙare al'amarin, "Lalle ne Allah Ya yi muku wa'adi, wa'adin gaskiya, kuma na yi muku wa'adi, sa'an nan na saɓa muku. Kuma babu wani dalili a gare ni a kanku face na kira ku, sa'an nan kun karɓa mini. Saboda haka kada ku zarge ni, kuma ku zargi kanku. Ban zama mai amfaninku ba, kuma ba ku zama masu amfanina ba. Lalle na barranta da abin da kuka haɗa ni da shi gabanin wannan (matsayi). Lalle azzalumai suna da azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shaiɗan ya ce a lokacin da aka ƙare al'amarin, "Lalle ne Allah Ya yi muku wa'adi, wa'adin gaskiya, kuma na yi muku wa'adi, sa'an nan na saɓa muku. Kuma babu wani dalili a gare ni a kanku face na kira ku, sa'an nan kun karɓa mini. Saboda haka kada ku zarge ni, kuma ku zargi kanku. Ban zama mai amfaninku ba, kuma ba ku zama masu amfanina ba. Lalle na barranta da abin da kuka haɗa ni da shi gabanin wannan (matsayi). Lalle azzalumai suna da azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shaiɗan ya ce a lõkacin da aka ƙãre al'amarin, "Lalle ne Allah Ya yi muku wa'adi, wa'adin gaskiyã, kuma na yi muku wa'adi, sa'an nan na sãɓã muku. Kuma bãbu wani dalĩli a gare ni a kanku fãce na kirã ku, sa'an nan kun karɓã mini. Sabõda haka kada ku zarge ni, kuma ku zargi kanku. Ban zama mai amfaninku ba, kuma ba ku zama mãsu amfãnĩna ba. Lalle na barranta da abin da kuka haɗã ni da shi gabanin wannan (matsayi). Lalle azzãlumai sunã da azãba mai raɗaɗi |