Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 21 - إبراهِيم - Page - Juz 13
﴿وَبَرَزُواْ لِلَّهِ جَمِيعٗا فَقَالَ ٱلضُّعَفَٰٓؤُاْ لِلَّذِينَ ٱسۡتَكۡبَرُوٓاْ إِنَّا كُنَّا لَكُمۡ تَبَعٗا فَهَلۡ أَنتُم مُّغۡنُونَ عَنَّا مِنۡ عَذَابِ ٱللَّهِ مِن شَيۡءٖۚ قَالُواْ لَوۡ هَدَىٰنَا ٱللَّهُ لَهَدَيۡنَٰكُمۡۖ سَوَآءٌ عَلَيۡنَآ أَجَزِعۡنَآ أَمۡ صَبَرۡنَا مَا لَنَا مِن مَّحِيصٖ ﴾
[إبراهِيم: 21]
﴿وبرزوا لله جميعا فقال الضعفاء للذين استكبروا إنا كنا لكم تبعا فهل﴾ [إبراهِيم: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka bayyana ga Allah gaba daya, sai masu rauni suka ce wa waɗanda suka kangara, "Lalle ne mu, mun kasance masu bi a gare ku, to, shin, ku masu karewa ga barinmu ne daga azabar Allah daga wani abu?*" Suka ce: "Da Allah Ya shiryar da mu, da mun shiryar da ku, daidai ne a kanmu, mun yi raki ko mun yi haƙuri ba mu da wata mafaka |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka bayyana ga Allah gaba daya, sai masu rauni suka ce wa waɗanda suka kangara, "Lalle ne mu, mun kasance masu bi a gare ku, to, shin, ku masu karewa ga barinmu ne daga azabar Allah daga wani abu?" Suka ce: "Da Allah Ya shiryar da mu, da mun shiryar da ku, daidai ne a kanmu, mun yi raki ko mun yi haƙuri ba mu da wata mafaka |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka bayyana ga Allah gabã daya, sai mãsu rauni suka ce wa waɗanda suka kangara, "Lalle ne mũ, mun kasance mãsu bi a gare ku, to, shin, kũ mãsu kãrewa ga barinmu ne daga azãbar Allah daga wani abu?" Suka ce: "Dã Allah Ya shiryar da mu, dã mun shiryar da ku, daidai ne a kanmu, mun yi rãki ko mun yi haƙuri ba mu da wata mafaka |