Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 26 - إبراهِيم - Page - Juz 13
﴿وَمَثَلُ كَلِمَةٍ خَبِيثَةٖ كَشَجَرَةٍ خَبِيثَةٍ ٱجۡتُثَّتۡ مِن فَوۡقِ ٱلۡأَرۡضِ مَا لَهَا مِن قَرَارٖ ﴾
[إبراهِيم: 26]
﴿ومثل كلمة خبيثة كشجرة خبيثة اجتثت من فوق الأرض ما لها من﴾ [إبراهِيم: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma misalin kalma mummuna* kamar itaciya mummuna ce, an tumɓuke ta daga bisa ga ƙasa, ba ta da wata tabbata |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma misalin kalma mummuna kamar itaciya mummuna ce, an tumɓuke ta daga bisa ga ƙasa, ba ta da wata tabbata |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma misalin kalma mummũnã kamar itãciya mummũnã ce, an tumɓuke ta daga bisa ga ƙasa, bã ta da wata tabbata |