Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 47 - إبراهِيم - Page - Juz 13
﴿فَلَا تَحۡسَبَنَّ ٱللَّهَ مُخۡلِفَ وَعۡدِهِۦ رُسُلَهُۥٓۚ إِنَّ ٱللَّهَ عَزِيزٞ ذُو ٱنتِقَامٖ ﴾
[إبراهِيم: 47]
﴿فلا تحسبن الله مخلف وعده رسله إن الله عزيز ذو انتقام﴾ [إبراهِيم: 47]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka, kada ka ƙarfafa zaton Allah Mai saɓa wa'adinSa ne ga ManzanninSa. Lalle ne Allah ne Mabuwayi, Ma'abucin azabar ramuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka, kada ka ƙarfafa zaton Allah Mai saɓa wa'adinSa ne ga ManzanninSa. Lalle ne Allah ne Mabuwayi, Ma'abucin azabar ramuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka, kada ka ƙarfafa zaton Allah Mai sãɓa wa'adinSa ne ga ManzanninSa. Lalle ne Allah ne Mabuwãyi, Ma'abũcin azãbar rãmuwa |