Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 13 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿لَا يُؤۡمِنُونَ بِهِۦ وَقَدۡ خَلَتۡ سُنَّةُ ٱلۡأَوَّلِينَ ﴾
[الحِجر: 13]
﴿لا يؤمنون به وقد خلت سنة الأولين﴾ [الحِجر: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Ba su yin imani da shi,(4( kuma haƙiƙa, hanyar mutanen farko ta shige) |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba su yin imani da shi, kuma haƙiƙa, hanyar mutanen farko ta shige |
Abubakar Mahmoud Gumi Bã su yin ĩmãni da shi, kuma haƙĩƙa, hanyar mutãnen farko ta shige |