Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 14 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿وَلَوۡ فَتَحۡنَا عَلَيۡهِم بَابٗا مِّنَ ٱلسَّمَآءِ فَظَلُّواْ فِيهِ يَعۡرُجُونَ ﴾
[الحِجر: 14]
﴿ولو فتحنا عليهم بابا من السماء فظلوا فيه يعرجون﴾ [الحِجر: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da Mun buɗe wata ƙofa daga sama a kansu har suka wuni a ciki suna takawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da Mun buɗe wata ƙofa daga sama a kansu har suka wuni a ciki suna takawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã Mun bũɗe wata ƙõfa daga sama a kansu har suka wuni a ciki sunã tãkãwa |