Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 19 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿وَٱلۡأَرۡضَ مَدَدۡنَٰهَا وَأَلۡقَيۡنَا فِيهَا رَوَٰسِيَ وَأَنۢبَتۡنَا فِيهَا مِن كُلِّ شَيۡءٖ مَّوۡزُونٖ ﴾
[الحِجر: 19]
﴿والأرض مددناها وألقينا فيها رواسي وأنبتنا فيها من كل شيء موزون﴾ [الحِجر: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ƙasa Mun mike ta kuma Mun jefa duwatsu tabbatattu a cikinta kuma Mun tsirar a cikinta, daga dukan abu wanda ake aunawa da sikeli |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ƙasa Mun mike ta kuma Mun jefa duwatsu tabbatattu a cikinta kuma Mun tsirar a cikinta, daga dukan abu wanda ake aunawa da sikeli |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ƙasa Mun mĩkẽ ta kuma Mun jẽfa duwãtsu tabbatattu a cikinta kuma Mun tsirar a cikinta, daga dukan abu wanda ake aunãwa da sikẽli |