Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 20 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿وَجَعَلۡنَا لَكُمۡ فِيهَا مَعَٰيِشَ وَمَن لَّسۡتُمۡ لَهُۥ بِرَٰزِقِينَ ﴾
[الحِجر: 20]
﴿وجعلنا لكم فيها معايش ومن لستم له برازقين﴾ [الحِجر: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka sanya muku, a cikinta, abubuwan rayuwa* da wanda ba ku zama masu ciyarwa gare shi ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka sanya muku, a cikinta, abubuwan rayuwa da wanda ba ku zama masu ciyarwa gare shi ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka sanyã muku, a cikinta, abũbuwan rãyuwã da wanda ba ku zamã mãsu ciyarwa gare shi ba |