Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 22 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿وَأَرۡسَلۡنَا ٱلرِّيَٰحَ لَوَٰقِحَ فَأَنزَلۡنَا مِنَ ٱلسَّمَآءِ مَآءٗ فَأَسۡقَيۡنَٰكُمُوهُ وَمَآ أَنتُمۡ لَهُۥ بِخَٰزِنِينَ ﴾
[الحِجر: 22]
﴿وأرسلنا الرياح لواقح فأنـزلنا من السماء ماء فأسقيناكموه وما أنتم له بخازنين﴾ [الحِجر: 22]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka aika iskoki masu barbarar juna sa'an nan Muka saukar da ruwa daga sama, sa'an nan Muka shayar da ku shi, kuma ba ku zama masu taskacewa a gare shi ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka aika iskoki masu barbarar juna sa'an nan Muka saukar da ruwa daga sama, sa'an nan Muka shayar da ku shi, kuma ba ku zama masu taskacewa a gare shi ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka aika iskõki mãsu barbarar jũna sa'an nan Muka saukar da ruwa daga sama, sa'an nan Muka shãyar da ku shi, kuma ba ku zama mãsu taskacẽwa a gare shi ba |