Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 23 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿وَإِنَّا لَنَحۡنُ نُحۡيِۦ وَنُمِيتُ وَنَحۡنُ ٱلۡوَٰرِثُونَ ﴾
[الحِجر: 23]
﴿وإنا لنحن نحيي ونميت ونحن الوارثون﴾ [الحِجر: 23]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne Mu Muke rayarwa, kuma Muke kashewa kuma Mu ne magada |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne Mu Muke rayarwa, kuma Muke kashewa kuma Mu ne magada |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne Mu Muke rãyarwa, kuma Muke kashẽwa kuma Mũ ne magada |